Videos

VIDEO: Lilin Baba – Kalar Aure ft. Umar M Shareef, A Wamba, Denzeen Arewa (Official Video)

Lilin Baba – Kalar Aure ft. Umar M Shareef, A Wamba, Denzeen Arewa (Official Video)

Lilin Baba ya saki sabuwar bidiyon wakar sa mai suna “Kalan Aure (Yarinyar Tayi Kalan Aure) (Akanki Ya Zan Fidda Rai)”.

Lilin Baba yayi bidiyon wakar ne tareda baban jarumi na Kannywood Umar M Shareef, A Wamba, Denzeen Arewa da kuma Sananniyar yar TikTok wato Murja Ibrahim Kunya.

Kalli faifan wannan bidiyon mai suna “Kalan Aure” daga kasa domin nishadi.

Kasance da BlogLoaded.Com domin samun sababbin Wakokin Hausa da zaran sun fito.


Abubakarfcb

Abubakar Umar famously known as Abubakarfcb (FCB) is the Founder and CEO of BlogLoaded.Com. He is a Blogger, Content Creator, Freelancer, Microbiologist and Tech Enthusiast. Contact him directly by clicking on any of the social media buttons below.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button