Videos

VIDEO + AUDIO: Fresh Emir – A Yau S02 Episode 2 (Illar Zina)

Mawakin hausar nan mai suna Fresh Emir wato Aku Mai Bakin Magana ya saki sabuwar wakarshi mai suna “A Yau S02 Episode 2 (Illar Zina)”.

Kamar yadda kuka sani Fresh Emir AKA Aku Mai Bakin Magana ya shahara gurin yin wakokin fadakarwa da kuma tunatarwa.

Kalli faifan bidiyon wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke Audio din wakar a cikin wayarka.


Abubakarfcb

Abubakar Umar famously known as Abubakarfcb (FCB) is the Founder and CEO of BlogLoaded.Com. He is a Blogger, Content Creator, Freelancer, Microbiologist and Tech Enthusiast. Contact him directly by clicking on any of the social media buttons below.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button