Videos
VIDEO: Hamisu Breaker – Dan Dako (Official Video)

Hamisu Breaker ya saki bidiyon (Official Video) ta wakarshi masi suna “Dan Dako”.
Wannan waka na daya daga cikin wakokin Album dinshi mai suna “Alkhairi”.
Kalli faifan bidiyon daga kasa domin nishadi.












