Videos
VIDEO: Umar M Shareef ft. Maryam Yahaya – Lamba (Official Video)

Umar M Shareef ya saki bidiyon sabuwar wakarshi mai suna “Lamba”.
Yayi wannan bidiyon tareda fitacciyar jaruma wato Maryam Yahaya.
Kalli faifan bidiyon wannan waka daga wadda kamfanin shirya fina-finai na Abubakar Mai Shadda wato Mai Shadda Global Resources suka saki.












