Videos
VIDEO: Fresh Emir – A Yau S02 Episode 3 (Gyaran Kasa)

Mawakin hausar nan mai suna Fresh Emir wato Aku Mai Bakin Magana ya saki sabuwar wakarshi mai taken “A Yau S02 Episode 3 (Gyaran Kasa)”.
Kamar yadda kuka sani Fresh Emir AKA Aku Mai Bakin Magana ya shahara gurin yin wakokin fadakarwa da kuma tunatarwa.
Wannan wakar ma yayita ne akan gyaran kasa da matsalolin da yan kasa ke ciki.
Kalli faifan bidiyon wannan waka daga kasa.












