Videos
VIDEO: Ado Gwanja – Chass (Official Video)

Ado Gwanja mawakin matan nan wanda ya shahara gurin rera wakokin biki da mata keso ya saki bidiyon wakarshi mai taken “Chass”.
Wannan bidiyon waka ta samu kyakyawan aiki daga kwararren Director mai suna Umar MB.
Kalli faifan bidiyon wannan waka mai taken “Chass” daga kasa domin ganin yadda wannan bidiyon ta kasance.
Kasance da BlogLoaded.Com domin samun sababbin bidiyoyin wakokin Hausa da zaran sun fito.












