Music
MUSIC: Isah Ayagi – Na Kamu Da Soyayya

Isah Ayagi mawakin soyayyar nan da yanzu wakokin ke zagaya ko ina anahiyar Hausa ya saki sabuwar waka mai taken “Na Kamu Da Soyayya”.
Wannan waka ta biyo bayan wakarshi ta baya mai suna “Ki Bayyana”.
Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.
Kasance da BlogLoaded.Com domin samun sababbin Wakokin Hausa da zaran sun fito.












