Music
MUSIC: Sadiq Saleh – Kallon Soyayya ft. Zuwaira Ismail
Sadiq Saleh dan matashin mawakin soyayyar nan mai tasowa ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Kallon Soyayya” tareda Zuwaira Ismail.
Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.












