Music
Trending

MUSIC: Auta MG Boy – Soyayya Ba Fada Bane

Shahararren matashin mawakin soyayyar nan wandan yan mata ke yayi wato Auta Mg Boy ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Soyayya Ba Fada Bane”.

Saurari wannan waka waka mai baiti “Inkaji kauna maganar aurece” daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke wakar cikin wayarka.


Abubakarfcb

Abubakar Umar famously known as Abubakarfcb (FCB) is the Founder and CEO of BlogLoaded.Com. He is a Blogger, Content Creator, Freelancer, Microbiologist and Tech Enthusiast. Contact him directly by clicking on any of the social media buttons below.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button