Music
Trending

MUSIC: Naziru Sarkin Waka – KWADAYI (Labarina Song)

Naziru Sarkin Waka shahararren mawaƙin nan wanda yayi fice gurin iya yin rera wakokin Hausa masu ma’ana ya saki sabuwar wakarshi mai suna “KWADAYI (Labarina Song)”.

Yayi wannan wakane a cikin kayataccen shirin nan mai dogon zango wato Labarina Season 8, wanda ake saki duk sati a karkashin jagoranci Malan Aminu Saira.

Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.


Abubakarfcb

Abubakar Umar famously known as Abubakarfcb (FCB) is the Founder and CEO of BlogLoaded.Com. He is a Blogger, Content Creator, Freelancer, Microbiologist and Tech Enthusiast. Contact him directly by clicking on any of the social media buttons below.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button