Music
MUSIC: Aliyu Nata – Gwabro Ayi Aure

Shahararren matashin mawakin Hausar nan me rera wakokin zamani dan asalin jihar Katsina wato Aliyu Nata yasa wakarshi mai taken suna “Gwabro Ayi Aure”.
Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.












