Music
MUSIC: Hamisu Breaker – So Dadi

Hamisu Breaker mawakin soyayyar nan wanda samari da yan mata ke yayi ya saki sabuwar wakarshi mai taken suna “So Dadi”.
Saurari wannan waka ta Hamisu Breaker daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.












