Shahararren mawakin Hausar nan wato Ado Gwanja wanda mata ke yayi saboda kwarewarsu gurin iya rera wakokin biki ya saki sabuwar wakarshi ta farko a wannan shekarar ta 2024 mai suna “Bani”.
Saurari wannan waka sabuwar waka ta mawaki Ado Gwanja mai taken suna “Bani” daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.












