Videos

MOVIE: Labarina Season 6 Episode 1 (Complete)

Labarina Season 6 Episode 1 (Complete)

Bayan dan gajeren hutun da akayi na wannan shahararren shirin mai dogon zango wato LABARINA saboda tsara yadda shirin zai cigaba da kasancewa a cikin SEASON 6 domin jindadin masu kallo.

A yau munzo maku da cigaban yadda shirin zai cigaba da kasancewa bayan karewar SEASON 5.

Labarina shiri ne mai dogon zango wanda shirin ya samu kyakyawan aiki daga kwararre kuma babban Director wato Malan Aminu Saira inda shirin ya samu karbuwa sosai a wajen mutane wanda tashar Arewa24 da kuma tashar YouTube mai suna Saira Movies ke haskawa a duk sati ranar juma’a da misalin karfe takwas na dare 8:30PM.

Kalli complete Labarina Season 6 Episode 1 daga kasa don ganin cigaban abunda zai faru a wannan satin.


Abubakarfcb

Abubakar Umar famously known as Abubakarfcb (FCB) is the Founder and CEO of BlogLoaded.Com. He is a Blogger, Content Creator, Freelancer, Microbiologist and Tech Enthusiast. Contact him directly by clicking on any of the social media buttons below.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button