Music
MUSIC: Oga Abdul – Fara’a (Smile)

Oga Abdul yaron nan na babban jarumin Kannywood wato Adam A Zango ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Fara’a (Smile)”.
Wannan waka ta biyo bayan wakarshi ta baya mai taken “Inji Baba” wadda yayi ma Shugaban Kasa Baba Buhari.
Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.
Kasance da BlogLoaded.Com domin samun sababbin Wakokin Hausa da zaran sun fito.












