Entertainment

Hamisu Breaker Zai Saki Sabon Album

Hamisu Breaker Alkhairi Album

Shahararren mawakin hausar nan wanda tauraronsa ke haskawa wato Hamisu Breaker zai saki sabon kundin wakokinsa mai suna “Alkhairi EP Album”.

Hamisu Breaker ya bayyana ranar da zai saki wannan kundin wakokin a shafinsa na Instagram, inda yace zai sakeshi ranar 21 ga watan July 2021.

Kudin nasa ya samu kwararrun makada daban daban wanda suka hada da Kasheepu Amjad, Prince Production, Mai Atampa, Abdul Ziro, Zahraddin, Isma’il Guitar.

Alkhairi Album Tracklist:

1. Manyan Mata

2. Assalamu Alaiki

3. Habibty

4. Soyayya

5. Ki Bani Dama

6. Na Fara Soyayya

7. Muradin Zuciya

8. Gimbiya

9. So Gaskiya Ne

10. Sirrina

11. Kada Ki Barni

12. Dani Dake

13. Sarauniya Ta Boye

14. Jinin jikina

Bonus Track:

1. Dan Dako


Abubakarfcb

Abubakar Umar famously known as Abubakarfcb (FCB) is the Founder and CEO of BlogLoaded.Com. He is a Blogger, Content Creator, Freelancer, Microbiologist and Tech Enthusiast. Contact him directly by clicking on any of the social media buttons below.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button