Videos
MOVIE: A Duniya Kashi Na 34 (Complete)

Kalli shirin film din A Duniya Kashi Na 34 Complete na wannan satin.
A wannan satin tashar Zinariya Hausa TV sunzo mana da kashi na 34 na wannan shahararren film.
Kalli film din a wannan tasha mai suna Zinariya Hausa TV daga don ganin abunda zai faru.
Asha kallo lafiya mun gode.












