Videos

MOVIE: Izzar So Episode 104 (Complete) BAKORI TV

Izzar So Episode 104 (Complete) BAKORI TV

Kalli Izzar So Episode 104 (Complete) BAKORI TV na wannan satin don ganin abunda zai faru a cikin wannan sabon zango mai taken Sabon Salo.

Shirin Izzar So dai shirine mai dogon zango wanda ake sakin Episode daya duk sati, sannan kuma Lawan Ahmad shine wanda ya dauki nauyin wannan shiri.

Ana sakin Izzar So duk sati a tashar YouTube mai suna BAKORI TV kowace ranar Lahadi da Karfe Takwas na Dare 8PM.

Ga dai yadda ta kasance a cikin Izzar So Episode 104 Original BAKORI TV na wannan satin daga kasa.

Kasance da BlogLoaded.Com domin samun sababbin Fina-Finai da Wakokin Hausa da zaran sun fito.


Abubakarfcb

Abubakar Umar famously known as Abubakarfcb (FCB) is the Founder and CEO of BlogLoaded.Com. He is a Blogger, Content Creator, Freelancer, Microbiologist and Tech Enthusiast. Contact him directly by clicking on any of the social media buttons below.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button