Videos

MOVIE: Izzar So Episode 79 (Complete)

Izzar So Episode 79 (Complete)

Kalli Izzar So Episode 79 (Complete) na wannan satin don ganin abunda zai faru a ciki.

Shirin Izzar So dai shirine wanda ake sakin Episode daya duk sati.

Sannan kuma Lawan Ahmad shine wanda ya dauki nauyin wannan shiri.

Ana sakin Izzar So duk sati a tashar YouTube mai suna BAKORI TV kowace ranar Lahadi da Karfe Takwas na Dare 8PM.

Kalli faifan bidiyon Episode 79 na wannan satin don ganin abunda zai faru daga kasa.


Abubakarfcb

Abubakar Umar famously known as Abubakarfcb (FCB) is the Founder and CEO of BlogLoaded.Com. He is a Blogger, Content Creator, Freelancer, Microbiologist and Tech Enthusiast. Contact him directly by clicking on any of the social media buttons below.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button