Videos
MOVIE: Labarina Season 3 EP1 (Dan Tsokaci)

Kalli Labarina Season 3 (Episode 1) kadan daga na ranar Juma’a da zaizo maku.
Kalli wannan dan tsokacin dan ganin cigaban abunda zai faru a cikin shirin Labarina Series Season 3 kafin ganin cikakken shirin a ranar Juma’a 2/7/2021 karfe 9:00pm zuwa 10:00pm na dare.












