Videos
MOVIE: Labarina – Season 3 (Trailer)

Labarina Season 3 zai fara zo maku daga ranar 2/7/2021 kowace Ranar Juma’a 9:00pm zuwa 10:00pm na dare.
Zaku dinga samun wannan film a tashoshi kamar haka: Arewa24 TV, Tambarin Hausa TV da kuma YouTube Channel na Saira Movies.
Kalli trailer din wannan shahararren series film daga kasa dan ganin abunda zai faru a ciki kafin ranar 2/7/2021.












