Videos
VIDEO: Adam A Zango ft. Fandy – Lamba

Adam A Zango ya saki sabuwar bidiyon wakarshi mai suna “Lamba” wadda yayi a cikin shahararren film din nan mai suna “LAMBA”.
Yayi wannan bidiyon waka tareda jaruma mai suna Fandy.
Kalli faifan bidiyon daga kasa domin nishadi.












