Videos
VIDEO: Adam A Zango ft. Maryam Yahaya – Kar Mu Nausa

Kamfanin shirya fina-finai da wakokin Hausa na Kannywood wato Mai Shadda Global Resources sun saki bidiyon wakar “Kar Mu Nausa” ta cikin Film din LAMBA.
Shahararrun jaruman nan na Kannywood wato Adam A Zango da kuma Maryam Yahaya sune suka hau Wakar.
Kalli faifan bidiyon daga kasa domin nishadi.












