Videos
VIDEO: Ado Gwanja – Warr (Official Video)

Ado Gwanja mawakin matan nan wanda tauraronsa ke haskawa kuma ya shahara gurin yin wakokin biki da mata keso ya saki bidiyon wakarshi da ake yayi wato “Warr”.
Kalli faifan bidiyon wannan waka mai suna “Warr(Official Video)” daga kasa domin nishadi da bandariya.
Kasance da BlogLoaded.Com domin samun sababbin Bidiyoyin da Wakokin Hausa da zaran sun fito.












