Videos
VIDEO: Ahmerdy – Kallabi (Official Video)

Ahmerdy ya saki bidiyon wakarshi mai suna Kallabi (Official Video).
Yayi wannan bidiyon akarkashin sabon record label mai suna Arewa Cartel.
Kalli faifan bidiyon daga kasa domin nishadi.












