Videos
VIDEO + AUDIO: Garzali Miko – Mai Hakuri


Fitaccen dan rawan nan wanda ya shahara gurin hawan wakokin Soyayya a faifan bidiyo wato Garzali Miko ya saki sabuwar wakarshi da bidiyo mai suna “Mai Hakuri”.
Yayi video din wannan waka tareda Jaruma mai suna Rakiya Moussa Poussi.
Saurari wannan waka mai suna “Mai Hakuri” daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.












