Videos

VIDEO + AUDIO: Hamisu Breaker – Yar Arewa

Mawakin Soyayyar nan wanda tauraronsa ke haskawa wato Hamisu Breaker Dorayi na Amjad Records ya saki bidiyon wakarshi mai suna “Yar Arewa”.

Yayi video din wannan waka tareda Jaruma yar kwalisa mai suna Momee Gombe.

Kalli faifan bidiyon wannan waka mai suna “Yar Arewa” daga kasa ko kuma ka danna Download Audio dan safke Audio din wakar a cikin wayarka.


Abubakarfcb

Abubakar Umar famously known as Abubakarfcb (FCB) is the Founder and CEO of BlogLoaded.Com. He is a Blogger, Content Creator, Freelancer, Microbiologist and Tech Enthusiast. Contact him directly by clicking on any of the social media buttons below.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button