Videos
VIDEO: Auta Waziri – Ke Nake Gani (Official Video)

Matashin mawakin soyayyar nan wato Auta Waziri ya saki faifan bidiyon wakarshi da ake yayi a kafafen sada zumunta irinsu TikTok da Instagram mai suna “Ke Nake Gani (Official Video)”.
Kalli faifan bidiyon wannan waka mai suna “Ke Nake Gani” wadda yan mata da samari ke yayi daga kasa.
Kasance da BlogLoaded.Com domin samun sababbin Wakokin Hausa da zaran sun fito.












