Videos
VIDEO: Garzali Miko – Da Soyayya Nazo

Garzali Miko matashin mawakin Hausar nan daya shahara gurin yin wakokin soyayya ya saki sabuwar wakarshi mai taken “Da Soyayya Nazo”.
Kalli faifan bidiyon wannan wakar soyayya ta Garzali Miko daga kasa ko kuma ka danna Download Audio dan safke Audio din wakar a cikin wayarka.












