Videos
VIDEO: Garzali Miko – Sai Dake

Garzali Miko ya saki bidiyon wakarshi mai suna “Sai Dake”.
Yayi wannan bidiyon tareda Jaruma mai suna Momy Niger.
Kalli faifan bidiyon wannan waka mai suna “Sai Dake” daga kasa.
Danna Download Audio dan safke Audio din wakar a cikin wayarka.












