Videos

VIDEO: Hamisu Breaker – So Gaskiya Ne (Official Video)

Hamisu Breaker – So Gaskiya Ne (Official Video)

Hamisu Breaker ya saki bidiyon wakarshi mai suna So Gaskiya Ne (Official Video).

An saki wannan bidiyon a YouTube Channel na Babban Director Abubakar Bashir Maishadda mai suna Maishadda Global resources.

Wannan bidiyon waka ta samu bakuncin jaruman Kannywood irinsu Amal Umar, Aisha Izzar So, Minal Ahmad, Asmee Wakili, Samha M Inuwa, Ruky Alim, Izzatu Peenat, Sadiya Umar, Hafiza Hussaini.

Wannan bidiyon waka ta samu kyakyawan aiki daga hazikin mai hada bidiyon wakoki wato Onlyplaymsk.

Kalli faifan wannan bidiyon daga kasa domin nishadi.


Abubakarfcb

Abubakar Umar famously known as Abubakarfcb (FCB) is the Founder and CEO of BlogLoaded.Com. He is a Blogger, Content Creator, Freelancer, Microbiologist and Tech Enthusiast. Contact him directly by clicking on any of the social media buttons below.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button