Videos

VIDEO: Isma’il Tsito ft. Abubakar S. Shehu – Dan Adaidaita

Isma’il Tsito ft. Abubakar S. Shehu – Dan Adaidaita

Masu barkwancin nan wato Isma’il Tsito tareda Abubakar S. Shehu sun zo mana da sabuwar video mai suna “Dan Adaidaita”.

Kamfanin 3SP International ke daukar nauyin kawo mana wadannan wakoki domin nishadi.

Sannan kuma Abubakar S. Shehu ne Daraktan kamar kullun.

Kalli faifan bidiyon daga kasa domin nishadi da bandariya.


Abubakarfcb

Abubakar Umar famously known as Abubakarfcb (FCB) is the Founder and CEO of BlogLoaded.Com. He is a Blogger, Content Creator, Freelancer, Microbiologist and Tech Enthusiast. Contact him directly by clicking on any of the social media buttons below.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button