Videos
VIDEO: Isma’il Tsito ft. Zainab Sambisa – Gidan Haya


Masu barkwancin nan wato Zainab Sambisa tareda Isma’il Tsito sun zo mana da sabuwar video mai suna “Gidan Haya”.
Kamfanin 3SP International ke daukar nauyin kawo mana wadannan wakoki domin nishadi.
Sannan kuma Abubakar S. Shehu ne Daraktan kamar kullun.
Kalli faifan bidiyon daga kasa domin nishadi da bandariya.












