Videos
VIDEO: Kawu Dan Sarki – Alkibla (Official Video)

Mawakin Hausar nan wanda salon wakarshi ya babanta dana sauran wato Kawu Dan Sarki ya sako mana da bidiyon sabuwar wakarshi mai taken “Alkibla”.
Yayi wannan bidiyon wakarshi mai taken “Alkibla” tareda Babbar Jaruma wadda tauraronta ke haskawa a masana’antar ta Kannywood wato Momee Gombe.
Kalli wannan zazzafar sabuwar bidiyon waka ta mawaki Kawu Dan Sarki mai taken “Alkibla” daga kasa ko domin nishadi.
Kasance da BlogLoaded.Com domin samun sababbin Wakokin Hausa da zaran sun fito.












