Videos
VIDEO: Lilin Baba ft. Ummi Rahab – Rigar So (Official Video)

Lilin Baba ya saki bidiyon wakarshi mai suna “Rigar So” tareda jaruma Ummi Rahab.
Kalli faifan bidiyon daga kasa ko kuma ka danna Download Audio dan safke Audio din wakar a cikin wayarka.












