Videos
VIDEO: Umar M Shareef – Kina Nesa (Official Video)


Shahararren mawakin soyayyar nan kuma jarumin Kannywood wato Umar M Shareef ya saki bidiyon wakarshi mai suna “Kina Nesa”.
Yayi wannan Kyakkyawar bidiyon waka mai suna “Kina Nesa” a Dubai.
Kalli faifan bidiyon daga kasa don ganema idon ka.












