Videos
VIDEO: Yamu Baba ft. Zainab Sambisa – Mai Ciki

Mawakan barkwancin nan wato Yamu Baba, Zainab Sambisa da Abubakar S. Shehu sun zo mana da sabuwar waka mai taken “Mai Ciki”.
Kamfanin shirya fina-finai da wakokin barkwanci na 3SP International dake garin Jos ne ke daukar nauyin kawo mana wadannan wakoki domin nishadi.
Sannan kuma Abubakar S. Shehu ne Daraktan kamar kullun.
Kalli faifan bidiyon “Mai Ciki” daga kasa domin nishadi da bandariya.












