Videos
VIDEO: Yamu Baba ft. Zainab Sambisa – Tela

Yamu Baba tareda abokiyar Barkwancin tasa wato Zainab Sambisa sun zo mana da sabuwar bidiyo mai taken “Tela”.
Kamfanin shirya fina-finai da wakokin barkwanci na 3SP International dake garin Jos ne ke daukar nauyin kawo mana wadannan wakoki domin nishadi.
Sannan kuma Abubakar S. Shehu ne Daraktan kamar kullun.
Kalli faifan bidiyon “Tela” daga kasa domin nishadi da bandariya.
Asha kallo lafiya mun gode.












