Videos
VIDEO: Zainab Sambisa ft. Isma’il Tsito – Tururuwa

Masu barkwancin nan wato Zainab Sambisa tareda Isma’il Tsito sun zo mana da sabuwar video mai suna “Tururuwa”.
Kamfanin 3SP International ke daukar nauyin kawo mana wadannan wakoki domin nishadi.
Sannan kuma Abubakar S. Shehu ne Daraktan kamar kullun.
Kalli faifan bidiyon daga kasa domin nishadi da bandariya.












