Entertainment

Ummi Rahab Ta Tona Asirin Adam A Zango Da Kuma Dalilin Rabuwarsu

Ummi Rahab Ta Tona Asirin Adam A Zango

A wannan faifan bidiyo wanda muka samo a tashar YouTube ta Duniyar Kannywood za kuji yadda rikicin Ummi Rahab da Adam A Zango ya cigaba.

Jaruma Ummi Rahab ta bayyana dalilin rabuwarsu da Adam A Zango da kuma bayani akan yadda jarumin yaso ya aure ta.

Wuta dai nata kara ruruwa inda abubuwa na ban haushi da mamaki keta bullowa daga kowane bangare na jaruman dangane da wannan rikici nasu.

Haryanzu dai babu wata matsaya ko sulhu da ya faru tsakanin wadannan jarumai na Kannywood.

Muna fata dai Allah ya kawo karshen wannan takaddama dake faruwa, saboda irin wannan ne ke kawo rarrabuwar kawuna a masana’antar ta Kannywood.

https://youtu.be/XcBXcflfyVk


Abubakarfcb

Abubakar Umar famously known as Abubakarfcb (FCB) is the Founder and CEO of BlogLoaded.Com. He is a Blogger, Content Creator, Freelancer, Microbiologist and Tech Enthusiast. Contact him directly by clicking on any of the social media buttons below.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button