Videos
VIDEO: Abdul D One – Auren Alaqa (Nameer Da Halisa)

Matashin mawakin soyayyar nan mai tasowa wato Abdul D One ya saki bidiyon sabuwar wakarshi mai suna “Auren Alaqa (Nameer Da Halisa)”.
Wannan waka yayi ta a cikin shahararren series film din nan na FKD Production mai suna ALAQA.
Kalli faifan bidiyon wannan waka mai suna “Auren Alaqa” daga kasa domin nishadi.
Kasance da BlogLoaded.Com domin samun sababbin Wakokin Hausa da zaran sun fito.












