Music
MUSIC: Abdul D One – Auren Alaqa

Matashin mawakin soyayyar nan mai tasowa wato Abdul D One ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Auren Alaqa”.
Wannan waka yayi ta a cikin shahararren series film din nan na Kannywood na kamfanin FKD Production mai suna ALAQA.
Saurari wannan waka mai suna “Auren Alaqa” daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.
Kasance da BlogLoaded.Com domin samun sababbin Wakokin Hausa da zaran sun fito.












