ALBUM: Abdul D One – Alkali EP (Complete Album)

Matashin mawakin soyayyar nan mai tasowa wato Abdul D One ya saki sabon kundin wakokinsa wato ma’ana album dinsa mai suna “Alkali”.
Wannan kundi mai suna suna “Alkali” yana dauke da wakoki guda sha bakwai (17).
Sannan kuma wannan album ya samu bakuncin Shahararrun mawakan hausa irinsu Hamisu Breaker, Shamsiyya Sadi, Murja Baba da kuma Larabeey.
Sauke jerin wakokin wannan album na Abdul D One mai suna “Alkali” a cikin wayarka daga kasa:
1. Alkali Amapiano
2. Alkali Amapiano Ft. Murja Baba
3. Alkali Naso Da Qauna Ft. Shamsiyya Sadi
4. Chiza Dani
5. In Babu Ke
6. Kiji Tausayina
7. A Raina
8. Kina Cikin Labarina
9. Allahu Mai Iko
10. Fara Kyakkyawa Ft. Hamisu Breaker
11. Rai Da Rayuwa Ft. Shamsiyya Sadi
12. Fahimta Ft. Murja Baba
13. Manyan Matan Arewa Ft. Shamsiyya Sadi, Murja Baba, Fati Kalil
14. Tanzania 2 9ja
15. Duba Tsakaninmu Ft. Larabeey
16. Chiza Dani 2
17. Jinya












