Videos
VIDEO: Oga Abdul – Akwai Batu (Episode 5)

Oga Abdul AKA Zango Boy matashin mawakin nan me tasowa na White House Family ya saki sabuwar bidiyo mai taken “Akwai Batu (Episode 5)”.
Wannan bidiyon waka yayita ne akan halin da kasarmu Nigeria ke ciki, matsalolin shuwagabanni da kuma yaudarar da yan siyasa kema talakawa.
Kalli faifan bidiyon daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke Audio din a cikin wayarka.
Kasance da BlogLoaded.Com domin samun sababbin Wakokin Hausa da zaran sun fito.












