Videos
VIDEO + AUDIO: Fresh Emir – Jita Jita


Mawakin hausar nan mai suna Fresh Emir wato Aku Mai Bakin Magana ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Jita Jita”.
Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.












