Music
DOWNLOAD MUSIC: Isah Ayagi – Ranar Farin Ciki


Isah Ayagi mawakin soyayyar nan mai tasowa ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Ranar Farin Ciki”.
Saurari wannan waka mai suna “Ranar Farin Ciki” daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.












