Videos

VIDEO + AUDIO: Garzali Miko – Kece

Fitaccen dan rawan nan wanda ya shahara gurin hawan wakokin Soyayya a faifan bidiyo wato Garzali Miko ya saki sabuwar wakarshi da bidiyo mai suna “Kece”.

Yayi video din wannan waka tareda Jaruma mai suna Rakiya Moussa Poussi.

Saurari wannan waka mai suna “Kece” daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.


Abubakarfcb

Abubakar Umar famously known as Abubakarfcb (FCB) is the Founder and CEO of BlogLoaded.Com. He is a Blogger, Content Creator, Freelancer, Microbiologist and Tech Enthusiast. Contact him directly by clicking on any of the social media buttons below.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button