Music
DOWNLOAD MUSIC: Isah Ayagi – Nayi Budurwa


Isah Ayagi mawakin soyayyar nan mai tasowa ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Nayi Budurwa”.
Saurari wannan waka mai suna “Nayi Budurwa” daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.












