Music
MUSIC: Rarara – Abarwa Shehi APC


Shahararren mawaƙin siyasar nan wato Dauda Kahuta Rarara ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Abarwa Shehi APC”.
Yayi wannan wakane ga dan takarar shugaban jam’iyya ta APC kuma tsohon gwamna a jihar Zamfara wato Abdul’aziz Yari (Shehi).
Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.












