Videos
VIDEO + AUDIO: Nazifi Asnanic – Bahillata 2022

Nazifi Asnanic ya saki sabuwar bidiyon wakarshi mai suna “Bahillata” ta shekarar 2022.
Yayi wannan bidiyon tareda Jaruma mai suna Aysha Dabo.
Kalli faifan bidiyon daga kasa ko kuma ka danna Download Audio dan safke Audio din wakar a cikin wayarka.












